Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bada umarnin rufe makarantun jihar bakiɗaya. Kwamishinan ilimi na jihar Sanusi Sa’idu Ƙiru ne ya sanar da hakan ga Freedom...
Hajiya Binta Muhammad Bakanbare na cikin ɗaliban da suka yi sauka a makarantar gidan Malam Abdussalam da ke Yakasai a ƙarshen makon da ya gabata. Hajiya...
Tsohon shugaban majalisar dokokin Kano Abdul’aziz Garba Gafasa ya bayyana dalilan ajiye muƙaminsa. A zantawarsa da Freedom Radio Gafasa ya ce, ya ajiye muƙamin ne kasancewar...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce, yana nazarin takardar da jami’ar East Carolina (ECU) ta fitar wadda ta musanta ba shi matsayin Farfesa. Mai...
Jami’ar East Carolina (ECU) da ke ƙasar Amurka ta musanta bai wa gwamnan Kano aikin koyarwa da kuma Farfesa. Rahoton jaridar Premium Times ya rawaito jami’ar...
Gwamnatin jihar Kano yankawa shugabannin ‘yan kasuwar Singa tarar kudi miliyan 2. Tarar tasu dai, ta biyo bayan rashin tsaftace kasuwar da suka yi na karshen...
Jam’iyyar PDP ta gargaɗi gwamnatin Kano kan sayar da kadarorin gwamnati. Ɗaya daga jagororin jam’iyyar na Kano Kwamaret Aminu Abdussalam ne ya bayyana hakan a yayin...
Majalisar malamai ta jihar Kano ta ce, babu laifi cikin bikin ranar “Black Friday”. Shugaban majalisar Malam Ibrahim Khalil ne ya bayyana hakan ga Freedom Radio....
Wani magidanci mai suna Ibrahim Abubakar da ke sana’a a titin gidan Zoo ya rataye kansa. Lamarin ya faru ne da yammacin ranar Alhamis, kuma kafin...
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya sanya hannu kan dokar ilimi kyauta kuma dole a jihar. Gwamna Ganduje ya sanya hannun ne a zaman majalisar...