Gwamnatin jihar Kano ta ce akalla sama da yara miliyan daya da dubu dari tara ne ‘yan aji daya zuwa uku ke halartar makaranta a fadin...
Alaƙa tsakanin Kwankwaso da Baffa Bichi Bayanai sun nuna akwai tsohuwar alaƙa tsakanin Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso da Dr. Abdullahi Baffa Bichi amma ta ƙara ƙarfi...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya aiko tawaga ta musamman domin tattaunawa kan aikin titin Kano zuwa Abuja. Tawagar na bisa jagorancin shugaban ma’aikatan fadar shugaban ƙasa...
Kakakin babbar kotun jihar Kano Baba Jibo Ibrahim ya musanta zargin da ake yiwa alkalai na yin rashin adalci a yayin yanke hukunci. Baba Jibo Ibrahim...
An yaye ɗalibai 50 da suka koyi sana’o’in dogaro da kai a ƙaramar hukumar birni. Falakin Shinkafi Ambasada Yunusa Hamza ne ya ɗauki nauyin koyar da...
Gwamnatin Kano ta ce, za ta bai wa noman rani fifiko domin farfaɗo da tattalin arziƙin jihar. Kwamishinan ayyukan gona kuma mataimakin gwamnan Kano Nasiru Yusuf...
Ƙungiyar mahaddatan alƙur’ani ta ƙasa ta ce za ta tabbatar da hana barace-barace a tsakanin almajirai. Shugaban ƙungiyar Gwani Aliyu Salihu Turaki ne ya bayyana hakan...
Daga Safarau Tijjani Adam Farfesa Ibrahim Danjummai ya ce rashin samun wasu sinadarai a jikin mutum na taka muhimmiyar rawa wajen haddasa ciwon suga a...
Ƙungiyar jama’ar Arewacin ƙasar nan masu amfani da kafafen sada zumunta sun karrama wani jami’in KAROTA. An karrama jami’in KAROTAr mai suna Abubakar Ibrahim Mukhtar ne...
Gidan rediyon Kano ya nemi gwamnati ta samar masa na’urorin UPS domin ya ci gaba da gudanar da aikin sa a duk lokacin da aka ɗauke...