Jami’an tsaro sun gayyaci matasan huɗu cikin jagororin da suka shirya zanga-zanga a Kano. Jagoran masu zanga-zangar a Kano Sharu Ashir Nastura ya shaida wa Freedom...
Gwamnatin jihar kano za ta kashe sama da naira biliyan 2 domin shirya zaben kananan hukumomin jihar da za’ayi ranar 16 ga watan Janairun badi. Kwamishinan...
Hotunan yadda Ganduje ya yi zaman majalisar zartarwa ta Kano
Wasu mahara sun kai hari rukunin shagunan Shy Plaza da ke unguwar Ƙofar Gadon Ƙaya a birnin Kano. Lamarin ya faru ne bayan ƙarfe bakwai na...
Masana sun fara sharhi kan shirin hukumar zaɓe ta jihar Kano na gudanar da zaɓen shugabannin ƙananan hukumomi a watan Janairun baɗi. Dr. Sa’id Ahmad Dukawa...
A daren jiya Litinin ne hukumar lura da zirga-zirgar ababen hawa ta Kano wato KAROTA ta kwashe kayayyakin ƴan kasuwar sayar da kujeru da kayan katako...
Bayan kwashe kusan watanni bakwai sakamakon cutar Corona, a yau Litinin ne ɗalibai ke komawa makaranta a nan Kano. Za a buɗe makarantu firamare dana sakandire...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Kano ta rabar da wasu kayayyakin tallafin cutar Corona da ake zargin kansilan mazabar Kabuga da karkatar da...
Mai alfarma sarkin musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar na uku ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta dauki matakin gaggawa a karamar hukumar Hadejia ta jihar...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta raba kayan tallafi ga marasa lafiya a asibitin Bamalli Nuhu da ke kofar Nassarawa. Babban kwamandan hukumar Sheikh Muhammad Harun...