Rushewar gida ta jikkata mutane uku tare da rasa ran yaro ɗaya a unguwar ƙofar Kansakali layin Alhawali da ke ƙaramar hukumar Gwale a nan Kano....
Gwamnatin jihar Kano ta buƙaci ƴan kwangilar da ta bai wa ayyuka da su yi duk mai yiwuwa wajen kammala a yyukan a lokacin da aka...
Wasu masu garkuwa da mutane sun kai hari a dajin Falgore, kan hanyar ƙaramar hukumar Doguwa zuwa birnin Kano. Wani shaidar gani da ido mai suna...
Wani masani a bangaren abinci mai gina jiki da kara lafiya kuma mataimakin darakta a hukumar lafiya matakin farko Malam Murtala Inuwa ya ce shayar da...
Da safiyar yau Litinin ne gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ƙaddamar da ma’aikatar lura da al’amuran addinin musulunci a gidan Murtala dake nan Kano....
Daga Zara’u Nasir
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata kashe fiye da Naira miliyan 880 domin gyara wasu makarantun firamare a kananan hukumomi 44 na jihar nan. Gwamna Dr...
Gwamnatin jihar Kano ta ƙalubalanci wasu cikin dattawan Kano kan matakin da suka ɗauka na kai wa shugaba Muhammadu Buhari ƙorafi kan batun ƙarɓo bashi da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata samar da hukunci mai tsauri ga direbobin adaidaita sahu dama ɗaiɗaikun jama’a wadanda su ke karya dokar fita a ranakun...
Mambobin kwamitin ayyuka na majalisar wakilai ta tarrayya sun kai ziyara fadar gwamnatin Kano. Shugaban kwamitin Abubakar Kabir Bichi ya ce sun kai ziyarar ne a...