Majalisar zartarwar jihar Kano ta amince da kafa kwamitin da zai yi nazari kan hanyoyin kilomita 5 dake kananan hukumomin jihar da nufin sake musu fasali...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata ci gaba da yaki da zazzabin cizon sauro a karshen kowanne wata har zuwa watan Oktoban shekarar da muke ciki....
Shugaban Jami’ar Bayero da ke nan Kano, Farfesa Muhammad Yahuza Bello, ya bayyana cewa daya daga cikin nasarori da ya samu a yayin mulkin sa shi...
Shugaban darikar kadiriyya na Afrika Sheikh Kariballah Nasiru Kabara, ya bukaci gwamnatoci a matakai daban daban da su samar da dokoki masu tsauri da zasu rika...
Gwamnatin tarayya ta ce kimanin ‘yan kasar nan 684 ne suka kamu da cutar corona a kasashen waje, yayin da dubu 13, 844 basa dauke da...
Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa reshen jami’ar kimiyya da fasaha ta Wudil “KUST” ta bayyana bakin cikin ta kan matakin da gwamnatin Kano ta dauka na...
Jihar Kano ta dawo mataki na 8 daga mataki na 7 na yawan masu dauke da cutar Corona a kasar nan. Hakan na cikin sanarwar da...
Makwabta da haɗin kan ƙungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Human Right Network da kuma jami’an ‘yan sanda, sun samu nasarar kuɓutar da wani matashi da...
Shugaban jami’ar Bayero mai barin gado, Faresa Muhammad Yauza Bello, ya jinjinawa kamfanin gine-gine na Usman Yahya Kansila wato UYK bisa kammala ginin sabuwar majalisar dattijai...
Gwamnatin jihar Kano tace sama da Manoman Alkama dubu dari ne zasu sami Tallafin Noman a shekarar bana. Mai taimakawa mataimakin gwamna Kano, a fanin yada...