Babban Sufeto ‘yan-sandan kasar nan Muhammad Adamu ya bukaci babbar kotun tarraya da ke zaman ta a birnin tarraya Abuja, da ta yi watsi da karar...
Tsohon gwamnan Kano kuma sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya Malam Ibrahim Shekarau yayi alkawarin zai fitar da matasa ‘yan kwallo hazikai biyar, zuwa kungiyoyin kwallon...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, ta tsawaita kwantiragin mai horar da ‘yan wasan ta Ibrahim Musa da aka fi sani da Jugunu, na shekara daya...
Wannan matashi mai suna Ashir Musa Sani ‘dan shekara 22 ya hallaka kansa ta hanyar cakawa kansa wuka, a unguwar Dan Rimi dake karamar hukumar Ungogo....
Kotun sauraron ‘korafin za’ben ‘dan majalisar dokokin jihar Kano, mai wakiltar ‘karamar hukumar Rogo ta ‘kwace kujerar ‘dan majalisar dokoki mai wakiltar ‘karamar hukumar Rogo daga...
Dangin matashin nan Yunusa Dahiru wanda aka fi sani da Yunusa Yellow da ke tsare a jihar Bayelsa, sun ce har yanzu ba a sallamoshi daga...
Dan majalisar jiha mai wakiltar karamar hukumar Danbatta Murtala Musa Kore, ya ce al’umma suyi shiri domin kare kansu domin kuwa gwamnati ba zata iya kare...
Wata kungiya a nan Kano mai suna Mu hadu mu gyara, ta bayyana damuwarta kan yadda ake cakuda masu manya da kananan laifi a wuri guda...
Dagacin Sharada Alhaji Ilyasu Mu’azu ya shawarci gwamnati kan ta kara yawan ma’aikata dake kula da filin wasanni na kofar Na’isa don samar da tsaro da...
Babu wanda ya rasu daga masu dauke da cutar Corona a jihar Kano. Sai dai an sami mutane 17 dake dauke da cutar bayan da aka...