

Jiya Alhamis an shafe kusan yini guda a nan Kano cikin yanayin ruwan sama, lamarin da ya jawo tsaiko wajen gudanar da wasu al’amuran jama’a, wannan...
Bayan karin man Fetur da gwamnati ta yi, al’umma a nan Kano sun fara nuna damuwarsu bayan da wasu gidajen man suka fara sauya farashi, zuwa...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta cafke wani fitaccen dan sara suka mai suna Aminu A. Aminu dan shekaru 21 wanda ake zargi da...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da rashawa ta Kano ta ce, ta kaddamar da bincike kan zargin zaftarewa malaman addini kudin addu’a da gwamna ya ba...
Shirin bunkasa Noma da kiwo na jihar Kano , Kano state Agro Pastoral Development Project KSADP, zai fara shirin Bayen Shanu don bunkasa yawaitar Madara...
Jami’ar Bayero ta gudanar da zaben tantance gwani na ‘yan takara dake neman jagorancin shugabantar Jami’ar wato Vice Chancellor a tsawon shekaru biyar a gaba, bayan...
Shirin bunkasa Nima da kiwo na jihar Kano, wato Kano state Agro Pastoral Development Project (KAPDP), zai samar da yadda za’a bunkasa samar da Madara...
Tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano Engr. Mu’azu Magaji Dan Sarauniya ya yi gugar zana kan siyasar cikin gida a jam’iyya mai mulki a Kano ta...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya amince da a bude makarantun boko a ranar 10 ga watan Agusta don rubuta jarrabawar kammala sakandire a sassan...
Gamayyar matasan Kano da ke gangamin dasa bishiyoyi a Kano da ake kira Make Kano Green sun ce, cikin watanni goma sun shuka bishiyoyi 1,567 a...