Mazauna unguwar Shekar Mai daki dake karamar hukumar Kumbotso a nan Kano, sun yi tayin gidajen su ga dagacin yankin Malam Badamasi Muhammad. Tayin ya biyo...
Babbar kotun jihar Kano ta yanke hukunci ga wata mata mai suna Saude Yahya ‘yar asalin garin Utai a karamar hukumar Wudil, da ake zargi da...
Gwamnatin jihar Kano ta amince da kafa wani kwamiti da zai rika sanya ido tare da tsaftace ayyukan kafafen yada labarai a jihar Kano. Kwamishinan yada...
Babbar kotun tarayya dake Kano karkashin mai shari’a lewis Alagua ta dakatar da hukumar karbar korafe-korafe ta jihar Kano da shugaban ta Muhyi Magaji Rimingado daga...
Mai Martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II ya jagorancin sallar jana’izar marigayiya Hajiya Hauwa Sanusi wadda aka fi sani da Nanin Kofar Nassarawa. Anyi jana’izar...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta ce, mutane tara ne suka rasa rayukansu, sakamakon ibtila’in gobara da hadurran ababen hawa da suka wakana a watan...
Kungiyar masu sayar da Lemo da Mangwaro ta Kasuwar ‘Yanlemo a Kano tace suna tsaftace kayan marmarin da ake siyarwa ga mutane da kuma tsaftar kasuwar...
Kungiyar Direbobin Tifa ta kasa reshen jihar Kano ta ce ko wace motar tifa dake dibar yashi a Kano tanada cikakken burki, ba kamar yadda wasu...
Wasu ‘Yan bindiga sun harbe mutane biyu a garin Sansan da ke yankin karamar hukumar Dambatta a nan jihar Kano. Rahotanni sun ce ‘yan bindigar sun...
Innalillahi wa inna ilaihir raji’un. Mun sami labarin rasuwar Fulani Tafada Sanusi, matar Marigayi Mai Unguwar Mundubawa Shehu Kazaure kuma ‘Yar Marigayi Sarkin Kano Sanusi Na...