Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nadin sabuwar shugabar ma’aikata ta jiha Hajiya Binta Lawan Ahmad. Kafin nadin nata, Hajiya Binta Lawan Ahmad...
Al’ummar karamar hukumar Danbatta suna kira da gwamnatin jihar kano data kawo musu dauki a garin Gwanda dake karamar hukumar Danbatta. Kiran ya fito ne ta...
Wasu tattataba kunne anan Kano, sun kai kara gaban wata kotun majistiri dake Dorayi domin fitar musu da hakkin su akan wani fili da Baban kakan...
Shugaban kasa Muhammad Buhari , ya jaddada kudirin gwamnatin sa na inganta tsaro ,tare da tattalin arziki na kasa ,da kuma yaki da cin hanci don...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayin taken Najeriya. Isowar sarkin Kano Muhammadu Sunusi na II harabar jami’ar yaye jami’an ‘yan sanda dake garin Wudil a nan Kano...
A halin da ake ciki shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa harabar jami’ar horar da jami’an ‘yan sanda dake garin Wudil anan Kano. Wakilan Freedom Radiyo...
Shirye-shirye sun rigaya sun kammala don tarban shugaban kasa Muhammadu Buhari a wajen yaye daliban da suka karbi horo a kwalelejin horars da ‘yan sanda ta...
Yanzu haka tuni komai ya gama kankama ana jiran isowar shugaban kasa Muhammadu Buhari domin bikin yaye ‘yan sanda a jami’ar ‘yan sanda ta kasa da...
Jami’ar Maryam Abacha dake Maradi Dakta Bala Muhammad Tukur ya yi kira ga dalibai dake karatu a jami’o’i da su mai da hankali kan karatun su...
Maimartaba Sarkin Bichi Alhaji Aminu Ado Bayero ya sauke hakiman garin Bichi da Dawakin Tofa da Danbatta da Minjibir da kuma Tsanyawa. Idan zaku iya tunawa...