Hukumar kula da zirga-zirgan ababan hawa ta jihar Kano KAROTA ta sake sanya Naira dari 100 a matsayin kudin haraji ga duk wani mai baburin Adai-adaita...
Kwamishinan matasa da raya al’adu na jihar Kano, Kabiru Ado Lakwaya ya ce kamata ya yi matasa su nemi na kansa tun da wuri, ba...
Gwamanatin jihar Kano ta bayyana cewa, za ta rage yawan baburan Adaidaita sahu da ke gudanar da sana’ar su a fadin jihar Kano. Shugaban hukumar kula...
Wani mai hannu da shuni Dr. Nafi’u Yakubu Dan-Nono da ke karamar hukumar Tofa, ya bayyana takaicin sa dangane da yadda masu hali basa tallafawa dalibai...
Lamarin dai ya faru ne a ranar juma’a 15 ga wannan wata da muke ciki na Nuwamba, inda matashiyar ta yi yunkurin shiga cikin na’urar bada...
Kotun daukaka kara dake zamanta a Kaduna ta dage cigaba da sauraran karar Jam iyyar PDP da dan takarar gwamnan Abba kabir yusuf wadanda suke kalubalantar...
Kotun daukaka kara dake zamanta a Kaduna ta dage cigaba da sauraran karar Jam iyyar PDP da dan takarar gwamnan Abba kabir yusuf wadanda suke kalubalantar...
Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar birni da kewaye a majalisar wakilai kuma shugaban kwamitin kula da al’amuran tsaro na majalisar Sha’aban Ibrahim Sharida ya ce...
11:12 An fara gudanar a da shari’ar daukaka karar da dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP Abba Kabir Yusuf ya shigar gaban kotun daukaka kara dake...
A halin yanzu kotun daukaka kara dake jihar Kaduna ta shirya don fara sauraran daukak karar da dan takarar gwamnan na jam’iyyyar PDP Abba Kabir Yusuf...