Sama da Fursunoni arba’in da hudu ne zasu fara karatun Firamare a gidan gyaran hali dake Goron Dutse a jihar Kano. Shugaban hadakar kungiyar masu Koyarda...
Jahar Kano na da daliban makarantun sakandare da suka haura dubu dari bakwai. Shugaban hukumar kula da manyan makarantun sakandire na jahar Kano Dr Bello Shehu...
Hukumar da ke kula da manyan makarantun sakandire ta jihar Kano ta ce ta shirya tsaf domin magance matsalar samun cunkoso a ajujuwan da ke makarantun...
Shugaban kwalejin kimiyya da fasaha ta Polytechnic Farfesa Mukhtar Atiku Kurawa ya musanta zargin da kungiyar malaman kwalejin ta ASUP da kungiyoyin dalibai suka yi na...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta sake gano wani Yaro tare da ceto shi daga jihar Anambra wanda wasu suka sace shi mai suna Salisu....
A yanzu dai a na tsaka da cin abinci bayan da Hakiman sarki su kamala gaisuwa yayin da mai martaba sarkin Kano ke cigaba da karbar...
A yanzu dai a na tsaka da cin abinci bayan da Hakiman sarki su kamala gaisuwa yayin da mai martaba sarkin Kano ke cigaba da karbar...
A matsayin sa na jagora wajen kawo sauyi a tattalin arziki da kokari kan bunkasa masa’an tun a jihar Kano Sarkin Kano Muhamma Sunusi na II...
Kotun daukaka kara da ke Kaduna ta ayyana ranar litinin na makon gobe sha daya ga watan Nuwamba a matsayin ranar da za ta fara sauraran...
Jamian tsaro na DSS dake tsaron mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo sun daki wani danjarida dake aiki a fadar ta shugaban kasa wanda ke daukar...