Wani magidanci mai suna Malam Sagir Dorayi, ya shigar da karar dan uwansa da yake da’awar cewa sun hada uwa amma uba kowa da na shi....
Wani malami a sashen koyar da harkokin tattalin arziki na kwalejin ilimi ta Sa’adatu Rimi dake nan Kano Malam Abdussalam Kani, ya bayyana cewa gabanin gwamnati...
Wani bincike da likitocin kwakwalwa suka gudanar ya gano cewa, cutar damuwa watau Depression shi ne kan gaba wajen sanya mutane na kamuwa da ciwon Hauka....
Shugaban sashen kula da al’amuran dalibai na jami’ar Yusuf Maitama Sule ta Kano Dr Yusuf Musa Kibiya, ya bayyana cewa fito da tsarin koyar da dalibai...
Bayan shafe shekaru goma tana bincike cibiyar binciken harkokin noma ta jami’ar Ahmad Bello da ke Zaria da hadin gwiwar gidauniyar binciken harkokin gona ta Afrika...
Wani kwararren lauya a nan Kano Barista Abbas Haladu Gawuna, ya bayyana cewa Kundin tsarin mulkin Najeriya na 1999 wanda aka yiwa gyara ya kirkiri kotuna...
Wasu daga cikin shugabannin makarantu a jihar Kano sun koka cewar har zuwa yanzu gwamnatin jihar Kano bata sakar musu isassun kudaden gudanarwa ba wanda za...
Yan uwan wani matashi mai suna Baffa a nan Kano, sun koka bisa zargin da suke yiwa jami’an ‘yan sanda na sashen da ke yaki da...
Yan sanda sun gurfanar da matashin nan Salisu Idris a gaban kotun majistret mai lamba 11 da ke sakatariyar Audu Bako a nan Kano. Sai dai...
Kotun sauraran kararrakin zaben gwamnan jihar Kano ta tsayar da jibi Laraba a matsayin ranar ta karshe da zata yanke hukuncin wanda ya samu nasarar zaben...