Rundunar ‘yan sandan Nijeriya za ta baza jami’anta sama da dubu biyu yayin zaben cike gurbi da za a gudanar a wasu kananan hukumomin Kano a...
A yau Alhamis ne fitaccen malamin addinin Musuluncin nan na Sheikh Jafar Mahmud Adam, ya cika shekara 16 da rasuwa. Malamin ya rasu ne bayan da...
Hukamar Hisbah ta jihar Kano, ta sanar da shirin tura Dakarun kar ta kwana, a wuraren da jama’a ke gudanar da sallar dare, domin samar da...
Jam’iyyar APC reshen jihar Kano ta shigar da ƙara gaban kotun ƙorafe-ƙorafen zaɓe, inda take ƙalubalantar nasarar Abba Kabir Yusuf, a matsayin gwamnan Kano a zaɓen...
Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranci musuluntar da mutane dari da talatin da takwas. Ganduje yayi kira ga wadanda suka musuluntar da su yi kokari wajen...
Kungiyar shugabannin kananan hukumomin jihar Kano 44 ALGON, ta gargadi kwamitin karbar mulki na zababben gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, da ya daina yunkurin...
Dr. Hashimu Sulaiman Dungurawa na jam’iyyar adawa ta NNPP, ya ce, ya na goyon bayan matakin da uwar jam’iyyar APC ta kasa ke shirin dauka a...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero Ya sake nada wasu sababbin Hakimai guda hudu tare da daga darajar wasu Hakimai guda shida. Da yake...
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da kwamitin da zai wayar da Kan jama’a game da Muhimmancin kidayar da za a gudanar a fadin Kasa baki daya....
Wasu ma’aikatan wacin gadi a hukumar INEC da suka gudanar da aikin zaben bana, sun bukaci mahukunta da su shiga lamarinsu, wajen ganin an biya su...