

Jami’ar kimiyya da fasaha da ke Wudil da hadin gwiwar ofishin jakadancin Amurka a Najeriya zasu koyar da malaman jami’ar harkar gudanar bincike . Shugaban...
Wata kungiyar ‘yan kasuwar Arewa wadanda mambobinsu ke harkar tufafi sun koka ga yadda suke asarar miliyoyin kudade sakamakon rufe boda da gwamnati tarayya tayi....
An zabi Shugabar gidan talabijin na ARTV dake Kano Hajiya sa’a Ibrahim a matsayin shugabar kungiyar kafafan yada labarai ta kasa . Jaridar Kano Focus...
Shugaban kasuwar Muhammad Abubakar Rimi wato sabon gari dake Kano Alha Uba Zubairu Yakasai ya ce amfani da lantarki na haske rana ce kadai hanyar da...
Kungiyar marubuta labaran wasanni ta kasa reshen jihar Kano ta kafa wani kwamiti na mutane uku da zai jagoranci sulhu a tsakanin mambobin kungiyar da aka...
Wani dan kasuwa a jihar Kano, Alhaji Abdussalam Salisu Bacha ya kai ziyara sabon gidan cin abinci N30 a unguwar Sani Mainagge dake nan Kano. Dan...
Wata kungiyar kare hakkin bil’adama a nan Kano ta shirya wani kasaitaccen bikin karrama murgujejen Zakin nan da ya kufce daga gidan Zoo a karshen makon...
Wani lauya mai rajin ceton al’umma a jihar Kano Barista Abba Hikima Fagge, ya bayyana cewa zai yi duk mai yiwuwa wajen kwatowa wani dattijo da...
Daya daga cikin yara tara da aka ceto a garin Onitsa dake jihar Anambra, ta fuskanci cin zarafi na fyade a hannun wanda suka sace ta,...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta mika yara takwas daga cikin tara da aka ceto daga hannun masu satar yara, aka kuma sayar da su a...