Mutane 3 ne suka mutu yayin da wasu 16 suka jikkata a wutar da ta tashi cikin wata motar haya kirar Lita Hayis, a kan titin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, ta kama wasu matasa biyu da take zarginsu da laifin hallaka wata budurwa Theressa Yakubu yar shekara 20, ta...
Gwamnatin jihar Kano, ta bai wa madaba’ar Triumph kimanin kaso Ashin da Biyar na shagunan sabuwar kasuwar canjin kudin kasashen ketare ta zamani domin madaba’ar ta...
Al’amura sun koma dai-dai a kan gadar Ado Bayero da ke daura da asibitin koyarwa na Aminu Kano, wadda aka fi sa ni da gadar Lado,...
Daurraru sama da dubu daya ne dake gidajen gyaran hali na Goron Dutse da na Kurmawa a jihar Kano sun amfana da ganin likitoci daban-daban tare...
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya kafa kwamitin miƙa mulki ga zaɓaɓɓen Gwamnan jiha Engr. Abba Kabir Yusuf. A wata sanarwa da Kwamishinan yaɗa...
Babbar kotun jihar Kano ta musanta wani labarin kanzon kurege dake cewa kotu ta dakatar da zaben cike gurbi na Alhasan Ado Doguwa. Mai magana da...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya yiwa sabon zabebben gwamnan jihar mai jiran gado Engr Abba Kabir Yusif, fatan gudanar da mulki yadda ya...
Sabon zababben gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya shawarci mutanen da suka sayi fili a jikin gine-ginen gwamnati, da su dakatar da yin gini...
Majalisar dokokin a jihar Kano ta bukaci Zababbun ‘Yan Majalisun jihar da hukumar INEC ta baiwa shedar cin zabe, da su gabatar shedar tasu ga ofishin...