Ma’aikatan wucin gadi na hukumar zabe ta INEC da suka yi aikin zaben shugaban kasa da yan majalisar tarayya a karamar hukumar Nassarawa da ke jihar...
Rundundar ‘yan sandan jihar Kano, ta sanya dokar takaita zirga-zirgar jama’a da ababen hawa daga karfe 12:00 na daren yau juma’a 17 ga watan Maris. Hakan...
Hukumar yaki da cin hanci da rashwa ta EFCC ta ce, ta tura jami’anta 200 zuwa jihohin Kano da Jigawa da Katsina domin yaki da masu...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da tashin wata gobara a kasuwar sayar da Tumatir ta Dan Dabino da ke yankin karamar hukumar Bagwai....
Rundunar yan sandan jihar Kano, a bukaci al’ummar jihar da su kwantar da hankalinsu tare da fita domin kada kuri’ar a zaben gwamna ba tare da...
Gwamnatin jihar Kano ta yi alkawarin tallafa wa wadanda iftila’in gobara a kasuwannin Singa da Kurmi domin rage musu radadi. Gwamnan Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ne...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR, CNOL, JP, ya jajanta wa yan kasuwar Singa da ke cikin birnin Kano bisa iftila’in gobara da...
Mawakin nan Dauda Kahutu Rarara, ya yi martani ga masu sukarsa da cewa shi ba ɗan Kano ba ne. A hirarsa da Freedom Radio ya bayyana...
Kotun Ƙolin Nijeriya, da ke birnin tarayya Abuja, ta tabbatar da Sanata Rufa’i Sani Hanga a matsayin dan takarar kujerar Sanatan Kano ta tsakiya a jam’iyyar...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC shiyyar Kano, ta ce, ta kama mutane da dama bisa zargin su da aikata laifin sayen ƙuri’u...