Shugaban masu rinjaye na majalisar tarayya Alhasan Ado Doguwa ya ce rigimar tasirin Kwankwaso a siyasar Kano kaɗai ta ishi jam’iyyar APC idan ba a samu...
Kotun Majistiri mai lamba 58 da ke Nomansland a Kano ta aike da wasu matasa masu wasan barkwanci zuwa gidan yari. An gurfanar da matasan ƴan...
Daga Bello Muhammad Sharaɗa A tarihi Kano gari ne na ilimi. Kano gari ne na addini. Kano gari ne na kasuwanci. Kano gari ne na sarauta....
Shugaban masu rinjaye na majalisar tarayya Alasan Ado Doguwa yayi wancakali da Kakakin jam’iyyar APC na Kano Ahmad S. Aruwa. Lamarin ya faru ne yayin wani...
Shugaban masu rinjaye na majalisar tarayya Alasan Ado Doguwa ya ja kunnen mataimakin ɗan takarar Gwamnan APC a Kano Murtala Sule Garo. Doguwa ya ce, shi...
Masu garkuwa da mutane sun hallaka wani ƙaramin yaro Hamza Ibrahim a ƙaramar hukumar Doguwa da ke nan Kano. Mahaifin yaron Ibrahim Doguwa ya shaida wa...
Al’umma da dama a Kano na kokawa kan wayar gari da aka yi Cinnaku sun mamayi wasu unguwanni. Dama dai a kan fuskanci irin wannan a...
Tsohon shugaban hukumar yaƙi da rashawa ta Kano Muhuyi Magaji Rimin Gado ya shiga jam’iyyar NNPP ta tsohon Gwamna Kwankwaso. Rimin Gado ya shaidawa Freedom Radio...
Hukumomi a Kano sun cafke wani ɗan ƙasar China mai suna Mr Geng bisa zargin hallata wata mata Ummukulsum Buhari da aka fi sani da Ummita...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, aikin gadar sama a titin Kasuwar Kwari na cikin abin da ya janyo ambaliyar ruwa a kasuwar. Kwamishinan yaɗa labarai na...