Tsohon gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau ya fice daga jam’iyyar APC zuwa NNPP mai kayan marmari. Shekarau ya fice daga jam’iyyar ƙarƙashin jagorancin tsohon gwamnan Kano...
Gwamnatin jihar Kano ta ta tabbatar da cewa tukunyar Gas ɗin da ta fashe da safiyar yau Talata a unguwar Sabon Gari bai faru a wata...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce tukunyar Gas ce ta fashe ta Bomb kamar yadda ake zargi. Kwamishinan yan sandan Sama’ila Shu’aibu Dikko ne ya...
Rahotanni na nuna cewa an samu fashewar wani abun mai ƙara a Sabon Gari a Kano. Da safiyar yau ne dai aka jiyo ƙarar wani abu...
Hukumar yaƙi da rashawa ta ƙasa EFCC ta cafke babban Akanta Janar na ƙasa Ahmed Idris bisa zargin almundahanar kuɗi Naira Biliyan Tamanin. Hakan na cikin...
Ƴan bindiga sun hallaka mutane Bakwai a garin Ƙarfi na ƙaramar hukumar Takai da ke Kano, tare da sace Dagacin garin. Wani ɗan uwan Dagacin da...
Ana zargin wani jami’in gidan gyaran gidan hali da harbe wani mutum a Goron Dutse. Rahotanni sun nuna cewa mutumin yana gudanar da sana’a a bakin...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya gayyaci Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje da tsohon Gwamna Malam Shekarau domin ganawa da su kan shirin Shekaran na ficewa...
Malamin nan Abduljabbar Kabara ya bayyanawa kotu cewa zai ci gaba da kare kansa a gabanta. Wannan dai na zuwa ne bayan da kotun ta ce...
Malam Abduljabbar Kabara ya ce ya kori lauyoyinsa saboda sun saɓa yarjejeniyar da suka yi. Malamin ya bayyanawa kotun haka a ranar Alhamis yayin da ake...