Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar ya koka kan rashin kyawun hanyoyin sufuri a Kano. Alhaji Sa’ad Abubakar ya bayyana hakan ne a wajen taron wata muƙala...
Wata matashiya da ke unguwar Maidile anan Kano ta kashe ƙawarta ta hanyar yi mata yankan rago. Lamarin dai ya faru ne bayan da rigima ta...
Babbar kotun jihar Kano da ke zaman ta a Miller Road ta yankewa wani matashi Nura Muhammad da aka fi sa ni da Gwanda hukuncin kisa...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta musanta kama wani mahauci da ake yayatawa a kafafen sada zumunta cewa yana sayarwa da mutane naman Kare. Mai magana...
Ƙungiyar masu ɗaukar hoto ta ƙasa reshen jihar Kano ta ce, harkar ɗaukar hoto na fuskantar matsala sakamakon shigar waɗanda ba su da ƙwarewa a harkar....
Lauyan da yake jagorantar lauyoyin gwamnatin jihar Kano, Barista Surajo Sa’idu ya bayyana wa kotu cewar gwamnati ta rubuta takardun tuhuma tare da roƙon kotun ta...
Yau Laraba ne za a ci gaba da sauraron shari’ar Malam Abduljabbar Kabara. Rahotanni sun ce, tun da sanyin safiya aka rufe hanyar zuwa fadar Sarkin...
Wata kwararriyar likitar Ƙoda a asibitin koyarwa na Aminu Kano ta ce, masu shaye-shayen mugunguna barkatai da masu ciwon suga har ma da masu hawan jini...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta samar da ofishin na din-din-din ga hukumar kula da kafafen yaɗa labarai anan Kano. Gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje...
Hukumar kula da kafafen yaɗa labarai ta ƙasa NBC ta ce, ba za ta lamunci yin amfani da kafofin yaɗa labarai don tayar da tarzoma a...