Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Al Nassr Cristiano Ronaldo ya shirya ci gaba da zama a kungiyar...
Tawagar kungiyar kwallon kafa ta Najeriya ‘yan kasa da shekaru 20 Playing Eagles, za ta buga wasan sada zumunci da kungiyar kwallon kafa ta Kogi...
Hukumar kwallon kafa ta kasar Spain ta saka ranar da za a fafata wasan hamayya na El Classioc tsakanin Barcelona da Real Madrid zagaye na biyu....
Tawagar yan wasan Kano a wasannin matasa na ƙasa wato National Youth Games na cikin mawuyacin hali a birnin Asaba na jihar Delta. Ga Muhammad Sani...
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona ta raba gari da mai horas warta Xavi Hernandez. Xavi zai jagoranci wasan da Barcelona inda za ta kara da Sevilla...
Kocin da ya fara ciyo wa Argentina Kofin Duniya a 1978 César Luis Menotti ya mutu yana da shekara 85, kamar yanda Hukumar Kwallon Kafa ta...
Karkashin shugabancin kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars Alhaji Babangida Little ya ayyana dakatar da mai horar da yan wasan kungiyar Abdu Maikaba yau. Ya bayyana...
Mahukunta shirya gasar ajin ƙwararru mataki na biyu a ƙasa wato ‘Nationwide League One NLO, sun tabbatar da jihar Kano a matsayin birnin da za a...
Zakaran gasar Garnad Slam har sau tara, Novak Djokovic yav kai wasan karshe a gasar Austaralian Open, bayan doke Tommy Paul dan kasar Amurka. Dan kasar...
Fitaccen gwarzon dan kwallon kafa na duniya dan ksar Brazil, Edson Arantes do Nascimento Pele ya rasu yana da shekaru 82. Pele ya rasu ne a...