Tsohon dan wasan kwallon kafa na Faransa (France ), Samir Nasri, ya sanar da yin murabus daga Kwallon kafa. Mai shekaru 34, tsohon dan wasan tawagar...
Bayan fama da jinyar raunin da ya yi, dan wasan tsakiya na kasar Jamus da kungiyar Real Madrid Toni Kroos, ya warware daga jinyar raunin da...
Kungiyar kwallon kwando ta Najeriya D’Tigress ta doke kasar Mali da ci 70 da 59 a ranar Lahadi 26 ga watan Satumbar 2021. Nasarar da kungiyar...
A ci gaba da gasar cin kofin kasuwar Mariri Mai taken Mariri Cola nut Market Cup da ake Kira da Chairman Cup. A wasan da aka...
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta doke Tottenham da ci 3-1 a gasar cin kofin Premier din kasar Ingila na shekarar 2021/2022. wasan da aka gudanar...
Kungiyar kwallon Kwandon Mata ta Kasa D’Tigress ta doke kasar Senegal a gasar cin kofin Afrobasket. Na sarar da kungiyar ta D’Tigress ta samu kan kasar...
Kungiyar Kwallon kafa ta Al Ahly SC, ta hana dan wasan gaba na kasar Afirka ta Kudu , Percy Tau zuwa wasan da kasar sa zata...
A Ci gaba da gasar cin kofin Mariri Cola Nut Market Cup, da ake kira da Chairman Cup, a wasan da aka buga yau Juma’a 24...
Tsohon mai horos da kungiyar kwallon kafa ta Super Falcons Ismaila Mabo, ya ce hukumar kwallon kafa ta Kasa NFF bata gudanar da ayyukan ta yadda...
Ministan matasa da wasanni Sunday Dare ya ce baya jin komai a ransa bisa gayyatar da majalisar wakilai tayi masa nayi mata bayani akan yadda aka...