An haifi Malam Aminu Kano a ranar 9 ga watan Augusta 1920 a unguwar Sudawa da ke yankin karamar hukumar Gwale a birnin Kano. Malam...
A ci gaba da kawo muku yadda farashin kayayyaki ya ke a lokacin azumi a wasu daga cikin kasuwanni da ke birnin Kano, a yau wakiliyar...
An haifi tsohon shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Abba Kyari a garin Maiduguri da ke jihar Borno a ranar 23 ga watan Satumban 1953. Ya...
Gwamnan Kano Dakta Anbdullahi Umar Ganduje, ya ƙaddamar da kyaftin ɗin tawagar Super Eagles ta Najeriya, Ahmad Musa a matsayin sabon ɗan wasan tawagar Kano Pillars....
Rundunar sojin kasar nan ta ce dakarunta da ke aikin samar da tsaro a yankin arewa maso gabashin kasar nan, sun kashe wasu kwamandojin kungiyar boko...
Gwamnatin tarayya da hukumar lafiya ta duniya (WHO) sun ce tun da aka fara yin allurar riga-kafin cutar corona ta Astrazaneca a Najeriya, ba a samu...
Yayin da aka shiga kwanaki hudu da fara azumin watan ramadan, rahotanni sun ce, har yanzu ana ci gaba da samun tashin farashin kayayyakin amfanin yau...
Gwamnatin tarayya ta amince da fara rajistar sabon layin wayar tarho tare da hadashi da lambar dan kasa ta NIN. Ministan sadarwa da bunkasa fasahar...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya dakatar da dagacin garin Badarawa da ke masarutar Shinkafi, Surajo Namakka sakamakon samun-sa da aka yi da sayarwa ‘yan ta’adda...
Gwamnantin jihar Kano ta ce akalla mutane goma ne suka mutu yayin da wasu dari hudu suke ci gaba da karbar magani a asibiti sakamakon shan...