Shugaban majalisar dokokin jihar Kano Injiniya Hamisu Ibrahim Chidari ya ce, halin matsin tattalin arziki da kasar nan dama duniya baki daya suka shiga, ya sanya...
Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da rashawa ta jihar Kano ta gargaɗi ƴan kasuwar Dawanau, game da ƙara farashin kayayyaki a daidai lokacin da watan azumi...
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta kasa (JAMB) ta fitar da jadawalin yadda za a rubuta jarabawar neman gurbi a manyan makarantun kasar...
Gwamnan babban bankin kasa (CBN) Godwin Emefiele, ya ce, farashin buhun shinkafa ya fadi a kasuwannin Najeriya a bana idan aka kwatanta da shekarar da ta...
Shugaban majalisar dokokin jihar Kano Injiniya Hamisu Ibrahim Chidari ya ce ya yi mamaki yadda al’ummar jihar Kano suka mai da martani kan batun ciyo bashin...
Gwamnatin jihar Gombe za ta kashe naira miliyan dari uku da talatin da uku don gina dakunan karatu (LIBRARIES) a makarantu daban-daban da ke fadin jihar....
Gwamnan jihar Benue Samuel Ortom ya musanta zargin da ake yi masa na cewa, ya tsara wasan kwaikwayo ne game da batun ikirarin da ya yi...
Gwamnatin tarayya a jiya talata ta fara shirye-shiryen jinginar da wasu manyan titunan tarayya guda goma sha biyu a sassa daban-daban na kasar nan. Ministan ayyuka...
Wani labari da ke ishe mu yanzu ya ce hukumar kare hakkin masu sayen kaya ta Jihar Kano CPC ta bankado wani rumbun adana kaya da...
Masana kiwon lafiya sun ce shan miyagun kwayoyi na yin mummunar illa ga lafiyar mutane musamman ma kwakwalwa, da wani sa’in ma ke kaiwa ga asarar...