Yayin ci gaba da shari’ar zarge-zargen da ake yiwa Malam Abduljabbar Kabara a yau Alhamis 3 ga watan Maris na 2022, malamin ya rantse da al’ƙur’ani...
Babbar kotun jiha mai Lanba 14 ƙarkashin mai shari’a Nasir Saminu ta yanke hukunci dangane da shari’ar da wasu mutane uku suka shigar da suke kalubalantar...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC ta ayyana 25 ga watan Fabrairun 2023 a matsayin ranar zaɓen shugaban ƙasa. Shugaban hukumar na Farfesa Mahmud...
Ƙungiyar CISLAC mai sa ido kan ayyukan majalisun dokokin Najeriya ta ce za ta saka idanu domin ganin an tafiyar da sabuwar dokar zabe da shugaban...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya zaɓi Sanata Muhammad Hassan Nasiha a matsayin sabon mataimakinsa, tare da miƙa shi gaban majalisar dokoki. Hakan ya biyo bayan...
Majalisar dokokin jihar Zamfara ya tsige mataimakin gwamnan jihar Mahdi Aliyu Gusau. Gidan talabijin na channel rawaito cewa an tsige mataimakin gwamnan a zaman majalisar na...
Hukumar Fansho ta jihar Kano ta ce, tana sane da yadda ake zaftarewa kowanne dan fansho kudinsa a ƙarshen kowanne wata. Shugaban hukumar Alhaji Sani Dawaki...
Jam’iyyar APC mai mulki ta ɗage babban taron ta na ƙasa. Tun da farko dai jam’iyyar ta tsara gudanar da babban taron ne a ranar 26...
Ƙungiyar malaman kwalejin kimiyya ta ASUP ta ce, jihar Kano ta zama koma baya a fagen ilimin kimiyya da fasaha. Mai magana da yawun ƙungiyar Abdullahi...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya mikawa majalisar dokokin Najeriya ƙarin kudirin kasafin kuɗi na naira tiriliyan 2 da biliyan 55 domin amincewa. Kazalika shugaba Buhari na...