Kakakin babbar kotun jihar Kano Baba Jibo Ibrahim ya musanta zargin da ake yiwa alkalai na yin rashin adalci a yayin yanke hukunci. Baba Jibo Ibrahim...
Ministan Sadarwa na ƙasa Isa Ali Pantami, ke nan yake nuna wa ma’aikatan da ke ƙarƙashin ma’aikatar da yake jagoranta yadda za su motsa jiki a...
Gwamnatin Kano ta ce, za ta bai wa noman rani fifiko domin farfaɗo da tattalin arziƙin jihar. Kwamishinan ayyukan gona kuma mataimakin gwamnan Kano Nasiru Yusuf...
Ƙungiyar mahaddatan alƙur’ani ta ƙasa ta ce za ta tabbatar da hana barace-barace a tsakanin almajirai. Shugaban ƙungiyar Gwani Aliyu Salihu Turaki ne ya bayyana hakan...
Mahaifin malamin nan Malam Albani Zariya ya rasu. Mahaifin na sa mai suna Malam Adam Ɗanjuma ya rasu da asubahin ranar Laraba. Ministan sadarwa na kasa...
Ƙungiyar jama’ar Arewacin ƙasar nan masu amfani da kafafen sada zumunta sun karrama wani jami’in KAROTA. An karrama jami’in KAROTAr mai suna Abubakar Ibrahim Mukhtar ne...
Gidan rediyon Kano ya nemi gwamnati ta samar masa na’urorin UPS domin ya ci gaba da gudanar da aikin sa a duk lokacin da aka ɗauke...
Kungiyar masu sayar da kayan Gwari ta kasuwar Sharada tace matsalar tashin fashin kayan miya da ake fuskanta a wannan lokaci na da nasaba ne da...
Kungiyar Akantoci ta kasa ta ce, zata yi nazari akan ayyukan ta da nufin kawo gyara don kawo cigaba a kasar nan. Shugaban kungiyar na kasa...
Majalisar wakilai ta gayyaci shugaban kamfanin mai na kasa NNPC Malam Mele Kyari da gwamnan babban bankin kasa CBN Godwin Emefiele, da su gurfana gabanta don...