

Ƴar ministan sadarwa na ƙasa Malam Isah Ali Pantami ta rasu. Ministan ne ya sanar a shafinsa na Facebook ya ce, ƴarsa mai suna Aisha Isah...
Wasu ƴan bindiga sun yi garkuwa da ɗan uwan ministan noma Alhaji Sabo Nanono. Ƴan bindigar sun shiga ƙauyen Tofai da ke garin Zugaci na ƙaramar...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta dakatar da kwamandan Hisbah na ƙaramar hukumar Dala Suyuɗi Hassan Muhammad. Jami’in yaɗa labaran hukumar Ibrahim Lawal Fagge ne ya...
Gwamnatin tarayya ta amince ta cire malaman jami’oin kasar nan daga cikin tsarin albashin na IPPIS tare da biyansu ariya na albashinsu tun daga watan Fabrairu...
Rundunar ‘yan sandar jihar Bauchi ta yi nasarar cafke ‘yan sara suka su 19, da kuma barayi dauke da muggan makamai. Kimanin ‘yan ta’adda 20 ne...
Gwamnatin jihar Kaduna ta dakatar da Wazirin Zazzau Alhaji Ibrahim Aminu, wanda shi ne jagoran masu naɗa sarki a masarautar. Dakatarwar ta biyo bayan amsa takardar...
Alaƙa tsakanin Kwankwaso da Baffa Bichi Bayanai sun nuna akwai tsohuwar alaƙa tsakanin Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso da Dr. Abdullahi Baffa Bichi amma ta ƙara ƙarfi...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya aiko tawaga ta musamman domin tattaunawa kan aikin titin Kano zuwa Abuja. Tawagar na bisa jagorancin shugaban ma’aikatan fadar shugaban ƙasa...
Sanata Shehu Sani ya ce, yanzu lokaci ne na neman afuwar tsohon shugaban ƙasa Jonathan. Shehu Sani wanda shi ne tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta...
Kakakin babbar kotun jihar Kano Baba Jibo Ibrahim ya musanta zargin da ake yiwa alkalai na yin rashin adalci a yayin yanke hukunci. Baba Jibo Ibrahim...