Hukumar kula da ayyukan aikin hajji ta kasa NAHCON ta bayyana cewar jihar Kano ce ke da hukumar kula da jindadin alhazai mai kyau daga cikin...
Limamin masallacin Usman Bin Affan da ke Gadon Kaya a nan Kano ya bayyana matsalar rabon kwana ga ma’aurata da cewa shi ne babbar kalubalen da...
Gwamnatin tarayya ta ce kasar nan na fuskantar matsaloli da ke da alaka da annobar corona. Mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin yada labarai Malam...
Hukumar kula da kamfanonin sadarwa ta kasa NCC ta ce ta samarwa kasar nan kudaden haraji daga shekarar dubu biyu da sha biyar zuwa yau kimanin...
Shugabannin ƙungiyar cigaban tattalin arzikin yammacin ƙasashen Afirika ECOWAS za su gana a Jamhuriyyar Nijar a yau Litinin don tattaunawa kan wasu muhimman batutuwa da suka...
Kimanin mutane 23 ne suka mutu a sanadiyar ambaliyar ruwa da ta faru a kananan hukumomin jihar Jigawa 24 da sauyawa iyalai sama da dubu hamsin...
Wani mummunan hatsarin mota ya yi sanadiyyar mutuwar mutane hudu ‘yan gida daya a kan hanyarsu daga nan Kano zuwa karamar hukumar Malam Madori a Jihar...
Gwamnatin tarayya ta raba tallafin kayan abinci ga gidaje dubu ashirin da da shida da sittin da bakwai a Jihar Borno, sakamakon iftila’in hare-haren kungiyar Boko...
Hukumar kula da masu kaura ta duniya IOM ta ce kafofin sada zumunta na zamani ne ke ingiza matasan kasar nan wajen ganin sun tsallaka kasashen...
‘Yan uwa masu daraja, hakika babu wata babbar ni’ima da Allah ya yiwa wannan al’ummah bayan ni’imar aiko da Annabi Muhammad (SAW) kamar ba mu Alqur’ani...