Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da rabawa manoma Tan dubu Talatin na masara da aka debo daga rumbun ajiye kayayyakin abinci na kasa. Hakan na...
Korafin da al’ummar mazabun unguwa UKU cikin gari da kauyen Alu ke yi na rashin kyawun titin da ya tashi daga Tsamiyar mashaya zuwa tashar unguwa...
Wani matashi a jihar Sokoto mai suna Anas Aliyu Boyi yace ya shiga harkokin kere – kere ne domin ya taimakawa harkokin fasaha a Najeriya wajen...
A ya yin da ake cigaba da fuskantar tashin farashin kayan abinci a nan Kano masu sana’ar sayarda kayan miya da akafi sani da kayan gwari...
Hukumar kula da ingancin magunguna da abinci ta kone jabun magunguna da fataucin miyagun kwayoyi da suka kai kimar naira bilyan uku cikin shekaru biyu a...
Hukumar kula da ingancin magunguna da abinci ta kone jabun magunguna da fataucin miyagun kwayoyi da suka kai kimar naira bilyan uku cikin shekaru biyu a...
Babban kwantorola na hukumar kula da shige da fice ta kasa Immigration Muhammad Babandede ya ce hukumar ta aiwatar da matakan dawo da jigilar jiragen sama...
Kungiyar dalibai ta kasa shiyya ta hudu (NANS) ta bukaci shugaba Buhari ya sauka daga mukamin sa sakamakon yadda aka samu Karin farashin man fetir a...
Taron Majalisar zartarwa ta jiya wanda shugaban kasa Muhammad Buhari ya jagoranta ya amince da kashe Fiye da Naira biliyan guda wajen samawa ma’aikatan hukumar hana...