Rundunar sojin ƙasar nan ta ce dakarun ta sun samu nasarar kashe aƙalla kwamandoji da mambobin ƙungiyar ISWAP 50 a wani farmaki da suka kai a...
Ƙungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU ta bai wa gwamnatin tarayya wa’adin makonni uku kan ta fara aiwatar da yarjejeniyar da suka suka cimma ko kuma...
Rundunar ta ɗaya ta sojojin ƙasa da ke Kaduna ta buƙaci da riƙa kai rahoton maɓoyar ƴan bindiga ga jami’an tsaro. Kwamandan rundunar Manjo Janar Kabiru...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai bar birnin Faris na ƙasar Faransa zuwa birnin Durban na ƙasar Afrika ta Kudu. Shugaban zai je Afrika ta Kudu ne...
Gwamnatin Kano za ta saya wa Malami Abduljabbar Kabara litattafan Sahihul Bukhari da Muslim. Yayin zaman shari’ar na yau a babbar kotun shari’ar Musulunci mai lamba...
Kotu ta umarci wasu ƴan sanda biyu a Kano da su biya diyyar miliyan 50 ga iyalan wani matashi da suka yi sanadiyyar ajalinsa. Babbar kotun...
Babbar Kotun tarayya mai zamanta a Abuja ƙarkashin jagorancin mai shari’a Okon Abang, ta zartar da hukuncin ɗaurin shekaru 61 ga tsohon shugaban kwamitin gyaran fansho...
Bayan shafe sama da shekara guda a ranar Alhamis gwamnatin jihar Kaduna ta dage dakatarwar da ta yi wa wata makaranta mai zaman Kanta dake Unguwan...
Cibiyar kula da yanayin dausayin kasa ta Najeriya, ta horas da ma’aikatan gona da manoma kan tafiyar da yanayin kasa a Najeriya. Yayin bada horon shugaban...
Ƙasashen Saudiyya da Hadaddiyar Daular Larabawa sun bi sahun kawayensu na ƙasashen yamma wajen kira ga sojin ƙasar Sudan da suka karbe iko da su gaggauta...