Daga Safara’u Tijjani Adam Kungiyar direbobi ta kasa N U R T W ta ce daga yanzu babu wani fasinja ko direba da zai dinga...
Da’iratul Banatul-Musdafa ta yi kira ga mawadata da su zage damtse wajen taimakawa mabukata musamman a wannan lokaci da ake cikin matsin rayuwa. Shugabar Da’irar Malama...
Kungiyar Alarammomi mahaddata Al’kur’ani ta kasa reshen jihar Kano ta gudanar da Alkunutu a wani mataki na janyo hankalin gwamnati don bai wa makarantun allo da...
Inuwar Marayu da gajiyayyu ta Tudun Maliki, ta sha alwashin ci gaba da tallafawa ‘yaran da iyayen su suka rasu da iyayen da aka barsu da...
Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC ta fitar da jadawalin karshe na yadda zaben cike gurbi na gwamnan jihar Ondo zai kasance a...
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa shirin N-Power ya canja rayuwar matasan kasar nan musamman ma ta bangaren samar da aikin yi. Ministan jin kai dakile ibtila’i...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce za ta fara tantance sabbin kuratan ‘yan sanda da ke shirin shiga hukumar a ranar 24 ga watan Agustan...
Jama’ar unguwar Hotoro NNPC, sun koka tare da bukatar gwamnatin jihar Kano da ta kawo musu dauki domin gyara Makarbar yankin wacce ta cika a halin...
Kungiyar lauyoyi ta kasa NBA reshen jihar Bauchi, ta bi sahun takwararta ta jihar Jigawa wajen barazanar kin halartar babban taron shekara-shekara da uwar kungiyar ta...
Tsohon kyaftin din Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City dake kasar ta Ingila Yaya Toure ya ce ya kamata Kungiyar ta sallami mai horas da ‘Yan...