

Hukumomin Lafiya a Jihar Jigawa sun tabbatar da cewa babu sauran mai cutar Corona a Jihar. Kwamishinan Lafiya kuma shugaban kwamatin dakile yaduwar cutar na Jihar...
Kungiyar dillalan man fetur ta kasa, IPMAN, shiyyar jihar Kano, ta ce bata da shirin tafiya yajin aiki saboda karin kudin man fetur da gwamnatin tarayya...
Wannan dai shi ne zama na biyu tun bayan dawo daga zaman gida ko dokar kulle tun lokacin da aka samu bullar cutar Corona a jihar...
Gwamnatin Kano ta ce za ta dauki tsatstsauran mataki ga makarantun da suka bude, yayinda ake rade-radin bude makarantu a jihar. Idan za a iya tunawa...
Gamayyar Kungiyoyin Masana’antu masu zaman Kansu , sun Kalubalanci gwamnatin tarayya da ta jiha da su dau matakin da ya dace wajen kare hakkin ma’aikata...
Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Muhammad ya dakatar da sarkin Misau, Alhaji Ahmad Sulaiman, biyo bayan rikicin da ya kunno kai a kauyen Hardawa da ke...
Gwamnatin tarayya ta ce za ta bude filayen jiragen saman kasar nan a ranar takwas ga watan Yulin 2020. Ministan sufurin sama Hadi Sirika ne ya...
Hukumar kayyade farashin man fetur ta Najeriya ta sanar da cewa an kara farashin man daga naira 140.80 zuwa 143.80 kan kowacce lita. Wata sanarwa mai...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar dacewar nan da ‘yan watanni masu zuwa zata samar da sabon tsari na zamani wajen yawaita samar da madara shanu...
Majalisar dokoki ta jihar Kano, ta bukaci al’ummar jihar da su cigaba da bata goyon baya wajen gudanar da ayyukan da suka rataya a wuyanta domin...