

Kwamitin wayar da kai da hadin gwiwar majalisar limamai da ta malamai ta jihar Kano sun shirya wani taron bita na kwanaki uku domin wayar da...
Gwamnatin Kano ta kara ranar Litinin a cikin ranakun sararawa a fadin jihar. Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ne ya tabbatar da hakan a wata sanarwa...
Hukumar kula da tsangayun Islamiyya ta Jihar Kano ta ce, za ta dauki alarammomi sittin domin ci gaba da koyar da almajiran da aka dawo mata...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata ci gaba da bibiyar masana’antun dake jihar Kano don tabbatar da sun bi shawarwari da dokokin da masana kiwon lafiya...
AN KULLE WASU SASSA A BIRNIN BEIJING SABODA CORONAVIRUS Hukumomi a Beijing na kasar China sun sanya dokar kulle a wasu sassa na birnin bayan da...
Sabbin alkaluman da aka samu na masu dauke da cutar Covid-19 a Afirka ya nuna cewa kowacce kasa ta samu guzurin cutar a nahiyar, da ke...
Gwamnatin jihar Kano ta ce sai an bullo da wasu matakan da ta gamsu da su kafin a bude makarantu a fadin jihar. Kwamishinan yada labarai...
Gwamnatin Jihar Kano ta sahale a bude gidajen kallo kasancewar yana taimakawa wajen habaka tattalin arziki. Gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana hakan a...
A karon farko tun bayan sanya dokar kulle, an gudanar da sallar Juma’a a jihar Kaduna. Tsawon mako 12 aka dauka ana dokar zama a gida...
Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya bukaci hadin kan limaman juma’a da ke masarautar kan su rika gudanar da huduba da zata kawo hadin kan...