Connect with us

Labarai

Covid-19: An gudanar da sallar Juma’a ta farko a jihar Kaduna

Published

on

A karon farko tun bayan sanya dokar kulle, an gudanar da sallar Juma’a a jihar Kaduna.

Tsawon mako 12 aka dauka ana dokar zama a gida dole sakamakon bullar cutar Covid-19 a jihar.

Kamar yadda rahotanni suka tabbatar an gudanar da sallar juma’ar bisa ka’idojin da gwamnatin jihar ta gindaya.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!