

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta bukaci gamayyar kungiyoyin direbobin Mashin mai kafa uku(A daidaita Sahu)da su guji ci gaba da cakuda Maza da Mata wajen...
Hukumar lura da zirga-zirgar ababan hawa ta jihar Kano KAROTA ta bayyana cewa a yanzu haka tuni ta mayar da hankali kan babura masu kafa biyu,...
Tun sanda aka kirkiri jihar Kano ranar 27 ga watan Mayu na shekarar 1967 kimanin shekaru 52 kenan jihar ta Kano ke fuskantar kalubale da nasarori...
Kungiyar kishin al’ummar Kano ta Kano Civil Society Forum ta musanta cewa ta aikewa fadar gwamnatin Kano bukatar a tsige sarki Muhammadu Sanusi na biyu daga...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nadin sabuwar shugabar ma’aikata ta jiha Hajiya Binta Lawan Ahmad. Kafin nadin nata, Hajiya Binta Lawan Ahmad...
Al’ummar karamar hukumar Danbatta suna kira da gwamnatin jihar kano data kawo musu dauki a garin Gwanda dake karamar hukumar Danbatta. Kiran ya fito ne ta...
Wasu majiyyata ciwon koda a asibitin Koyarwa na Aminu, sunyi kira ga gwabnatin jihar Kano data duba yuwuwar yin aikin ciwon koda kyauta duba da kasancewar...
Wasu tattataba kunne anan Kano, sun kai kara gaban wata kotun majistiri dake Dorayi domin fitar musu da hakkin su akan wani fili da Baban kakan...
Shugaban kasa Muhammad Buhari , ya jaddada kudirin gwamnatin sa na inganta tsaro ,tare da tattalin arziki na kasa ,da kuma yaki da cin hanci don...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayin taken Najeriya. Isowar sarkin Kano Muhammadu Sunusi na II harabar jami’ar yaye jami’an ‘yan sanda dake garin Wudil a nan Kano...