Daya daga cikin yara tara da aka ceto a garin Onitsa dake jihar Anambra, ta fuskanci cin zarafi na fyade a hannun wanda suka sace ta,...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta mika yara takwas daga cikin tara da aka ceto daga hannun masu satar yara, aka kuma sayar da su a...
Wani kamfani a nan gida Najeriya ya fara kera fensira ta hanyar amfani da tsaffin jaridu . Ministan kimiyya da fasaha Dr. Ogbonnaya Onu ne...
Shugaban kungiyar ‘yan fansho reshen jihar Kano Alh. Salisu Ahmed ya ce fiye da yan fansho dubu uku ke dakon karbar kudaden fanshon su da garatutin...
A satin da muka yi bankwana da shi ne zaki ya balle daga kejinsa a gidan ajiye namun daji na jahar Kano, kafafan yada labarai da...
Shi wannan zaki dai ana zaton yunwa ce ta sa yayi bore domin kuwa a lokacin da aka kai shi jihar Nassarawa domin yin bajin kolin...
A safiyar yau ne wasu matasa suka gudanar da zanga-zanga akan titi Minna –Suleja a jihar Nija dangane da yanayin titinunasu suka shiga Matasan sun kalubalence...
Bayan shafe shekaru na halin ko in kula da kamfanin samar da wutar lantarki ta kasa ,wanda ta gada daga tsohowar kamfanin wutar lantarki NEPA na...
Tun lokacin da bayanai suka fita a kafafan sadarwa da kafofin yada labaran kasar nan na yanar gizo na sace yaran jahar Kano, kungiyoyin addini suka...
Gamayyar kunigiyo masu zaman kansu a nan jihar Kano sun gudanar da zanga-zangar lumana yau juma’a a nan Kano domin nuna takicinsu kan yadda yan jaridu...