A yayin da Najeriya ke bikin samun ‘yancin kai karo na 59 wani kamfanin hada motoci ya sha alwashin karfafa kokarinsa na ganin ya fara hada...
10:42 am Shari’ar Ganduje da Abba gida-gida A halin yanzu mai shari’a Halima Shamaki ta fara karantu hukucin ta kan bukatun da masu kara da suka...
Wasu jami’an tsaro da ake kyautata zaton na farin kaya ne wato DSS sun cafke shugaban hukumar kula da ci gaban ilimi a matakin farko wato...
Tsohon shugaban hukumar zabe ta kasa INEC Farfesa Attahiru Muhammad Jega, yaja hankalin gwamnatin tarayya da na jihohin kasar nan da su yi gaggawar samarwa da...
Hukumar kula da ingancin magunguna da abinci ta NAFDAC ta kwace jabun kayayyaki da abinci da yakai kimanin Naira biliyan 3 a Kano. Shugaban hukumar ta...
Yan uwan wani matashi mai suna Baffa a nan Kano, sun koka bisa zargin da suke yiwa jami’an ‘yan sanda na sashen da ke yaki da...
An bayyana asalin makarantar share fagen shiga jamia ta CAS a matsayin mallakar al’ummar Igbo a jahar Kano. Daya daga cikin dattijan Najeriya kuma wanda yayi...
A ranar 30 ga watan Satumban shekarar 2017 Allah ya karbi rayuwar Tijjani Ado Ahmad a wani asibiti dake birnin Altlanta na kasar Amurka sakamakon gajeriyar...
A shekarar 1914 ne karkashin Jagorancin Gwamna Janar Fredrick Lugard ne aka hade yankunan arewa da kudu, karkashin kasa daya dunkulalliya, wadda aka sanyawa suna Nigeria....
Sarki Muhammadu Sanusi II ya nada Sarkin Hausawan Turai Sarkin Kano Muhammadu Sunusi na biyu ya nada Dakta Surajo Jankado Labbo a matsayin Sarkin Hausawa na...