

An zabi Shugabar gidan talabijin na ARTV dake Kano Hajiya sa’a Ibrahim a matsayin shugabar kungiyar kafafan yada labarai ta kasa . Jaridar Kano Focus...
Shugaban kasuwar Muhammad Abubakar Rimi wato sabon gari dake Kano Alha Uba Zubairu Yakasai ya ce amfani da lantarki na haske rana ce kadai hanyar da...
Wani malami a kwalejin ilimi ta Sa’adatu Rimi dake nan Kano, Dr Bashir Sani ya ce, ya zama wajibi al’umma su baiwa fannin ilimi fifiko domin...
Kungiyar mai rajin kare Demokaradiyya, wato UFDD, da hadakar kungiyoyin kishin al’umma sun yi kira ga gwamnatin tarayya da ta jihar Kaduna, da sauran jami’an tsaro...
Daya daga cikin yara tara da aka ceto a garin Onitsa dake jihar Anambra, ta fuskanci cin zarafi na fyade a hannun wanda suka sace ta,...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta mika yara takwas daga cikin tara da aka ceto daga hannun masu satar yara, aka kuma sayar da su a...
Wani kamfani a nan gida Najeriya ya fara kera fensira ta hanyar amfani da tsaffin jaridu . Ministan kimiyya da fasaha Dr. Ogbonnaya Onu ne...
Shugaban kungiyar ‘yan fansho reshen jihar Kano Alh. Salisu Ahmed ya ce fiye da yan fansho dubu uku ke dakon karbar kudaden fanshon su da garatutin...
A satin da muka yi bankwana da shi ne zaki ya balle daga kejinsa a gidan ajiye namun daji na jahar Kano, kafafan yada labarai da...
Shi wannan zaki dai ana zaton yunwa ce ta sa yayi bore domin kuwa a lokacin da aka kai shi jihar Nassarawa domin yin bajin kolin...