Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta kasa (FRSC) ta ce mutum 10 sun rasa ransu a ranar Talata 20 ga watan Yuli a jihar Kwara sakamakon afkuwar...
Babban Sakatare a ma’aikatar lafiya a jihar jigawa yace sama da mutane Talatin da Bakwai ne suka rasa rayukansu a dalilin bullar cutar amai da gudawa...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nada Farfesa Dantani Wushishi a matsayin sabon magatakarda kuma Babban Jami’in Hukumar Kula da Jarabawar NECO ta Kasa. Hakan...
Masarautar Kano ta dakatar da hawan sallah na al’ada da ake gudanarwa kowacce sallah. Masarautar ta yanke hukuncin ne a zamanta na yau Litinin, ta bakin...
Sarkin tsaftar Kano Alhaji Ja’afaru Ahmad Garzo ya ce, daga shekarar bana gwamnatin Kano za ta fito da wani tsari da zai hana yanka dabbobi a...
Gwamnatin tarayya ta gargadi jihohi shida na kasar nan kan barazanar sake bullar annobar Corona karo na uku samfurin Delta. Jihohin da ake farbagar barkewar cutar...
Shugaban karamar hukumar dawakin Tofa anan Kano Alhaji Ado Tambai Ƙwa ya ce, matukar ana son kananan hukumomi su ci gashin kan su, ya zama wajibi...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya kawo ziyarar aiki jihar Kano a ranar Alhamis ɗin nan. Ziyarar ta shugaba Buhari ta ƙunshi ƙaddamar da aikin layin dogo...
Majalisar dokokin Jihar Katsina ta janye dokar nan da ta zartar ta karin wa’adin shekarun aiki kafin ritaya ga ma’aikatan majalisar daga shekaru 60 zuwa 65....
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya amince da bayar da filin da za a gina Ruga a Jihar domin kiwon shanu da sauran dabbobi....