

Shugaban kasuwargwari ta ƴankaba Alhaji Aminu Lawan Nagawo ne ya bayyana hakan yayin da yake zantawa da manema labarai a ranar talata 16 ga watan Janairun...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar matashin nan da ake zargi da aikata fashi da makami ta hanyar amfani da Danbuda wajen yiwa...
Kimanin mutane Hudu ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya auku a babbar hanyar Okolowo jihar Kwara. Rahotani sun bayyana cewa manyan motoci...
Kungiyar Kwankwasiyya Electronics Abubakar Rimi Market sun buƙaci Gwamnatin jihar Kano da ta samar musu da motocin kashe gobara domin gujewa matsala musamman ta tashin gobara...
Hukumar yaki da Cin hanci da rashawa ta kasa EFCC ta kame tsohon Ministan ciniki da masana’antu Charles Chukwuemeka Ugwuh bisa zargin sama da Fadi da...
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta Nijeriya JAMB, ta ce masu bukata ta musamman da ke son rubuta jarrabawar ta kakar 2024 zuwa...
Wata gobara da ta tashi a Unguwar Tudun Wada Birget da ke yankin karamar hukumar Nasarawa a jihar Kano ta yi sanadiyyar konewar mutanen wani gida...
Matashin dan siyasar nan da ke Kano Mustapha Ana Haka, ya bukaci gwamnan jihar Alhaji Abba Kabir Yusuf da ya ci gaba da rushe duk wurin...
Majalisar wakilan Nijeriya ta sanar da dage koma wa domin ci gaba da zamanta zuwa ranar 30 ga watan Janairun bana. Hakan na kunshe ne ta...
Kwamishinan ma’aikatar muhalli da sauyin yanayi a jihar Kano Nasiru Sule Garo ya bayyana hukuncin kotun ƙoli a matsayin tabbatuwar shugabanci na gari a Najeriya. Haka...