Shugaban hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa NDLEA Burgediya janar Muhammad Buba Marwa mai ritaya, ya yi kira ga iyaye a ƙasar...
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta ce kaftin Sergio Ramos ya yi bankwana da kungiyar bayan shafe shekaru 16. Kungiyar ta kuma ce an shirya...
Rahotanni daga jihar Kebbi na cewa wasu ƴan bindiga sun kai hari makarantar Sakandiren tarayya ta garin Birnin Yauri. Wani mazaunin garin ya shaidawa Freedom Radio...

Mai shari’a a babbar kotun jihar Lagos, Lateefa Okunnu ta aike da tsohon Manajan Daraktan Bankin PHB da ya durkushe, Francis Atuche gidan gyaran hali bisa...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauka a filin jirgin saman sojoji da ke Maiduguri a wata ziyarar aiki da ya kai jihar Borno. Shugaban ya sauka...
Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC), Abdurrasheed Bawa, ya bayyana yadda ya ce, hukumar ta gano yadda wata minista ta sayi...
Kwanaki uku bayan jawabin da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi da ke cewa, gwamnatin sa, ta fitar da al’ummar ƙasar nan sama da miliyan goma...
Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasa (EFCC) Abdurrashid Bawa, ya ce, wasu ƴan Najeriya na yawan turo masa da sakonnin barazanar kisa,...