

Gwamnatin jihar Kano ta fara aikin gina Dam a ƙauyen ƴan Sabo da ke ƙaramar hukumar Tofa. Ana sa ran kammala aikin samar da Dam din...
Ƴan bindiga sun kashe mutane sama da ɗari a ƙasar Burkina Faso. Rahotanni sun ce ƴan bindigar sun kashe mutanen ne a wani ƙauye da...
Cibiyar (CITAD) dake bunkasa fasahar sadarwa da ci gaban al’umma, ta yi kira ga majalisun dokokin tarayya da su dauki matakin gaggawa bisa umarnin gwamnatin tarayya...
Hukumar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle ta kasa AFN ta sanar da fara sayar da fam din neman takara a zaben hukumar dake karatowa. Sakataren kwamitin gudanar...
Kungiyar kwallon kafa ta Inter Milan ta nada Simone Inzaghi a matsayin mai horas da ‘yan wasan kungiyar bayan ficewar Antonio Conte daga kungiyar. Inzaghi mai...
Hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF ta sha alwashin bayar da gudunmowa wajen dakile yada labaran bogi a fadin kasar nan. Shugaban hukumar Amaju Pinnick ne...
Ƙaramar hukumar Fagge a nan Kano ta rufe Makarantar Assalam da ke unguwar Kwaciri. Hakan ya biyo bayan zargin wata malamar makarantar da yin ajalin wani...
Sojojin Najeriya da ke aiki a garin Sabon Birni da ke kan iyaka da jihar Sakkwato sun kashe wasu ‘yan bindiga uku tare da kwato makamai....
Sojojin Najeriya sun yi nasarar hallaka mayakan kungiyar ISWAP 50 a jihar Borno. Sojojin karkashin dakarun Operation Hadin Kai sun kuma yi nasarar fatattakar mayakan da...
Babban hafsan sojin Najeriya Manjo Janar Farouk Yahaya, ya ce sojojin kasa kadai ba za su iya shawo kan kalubalen tsaron da ke addabar kasar nan...