

Rahotanni daga kasar Mali na cewa sojoji sun kama shugaban rikon kwarya na kasar Mali Bah Ndaw da firaministan kasar Moctar Ouane. Haka zalika sojojin...
Wani rahoto da hukumar kididdiga ta kasa NBS ta fitar a jiya Lahadi ya nuna cewa tattalin arzikin Najeriya ya samu tagomashin kasa da digo daya...
Kudirin dokar neman rushe hukumar kula da masu yiwa kasa hidima ya tsallake karatu na farko a zauren majalisar wakilai a yau Litinin. Dan majalisa Awali...
Sugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce mutuwar babban hafsan sojin kasar nan Lutanan Janar Ibrahim Attahiru ya kara ta’azzara kalubalen tsaro da Najeriya ke fama dashi...
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da aikin gangamin yashe magudanan ruwa karkashin kamfanin sarrafa shara mai zaman kansa anan Kano. Aikin wanda kwamishinan muhalli na jihar...
Ana fargabar an samu asarar rayuka tare da jikkatar sama da mutane 50 a wata gobara da ta tashi a Kano. Shaidun gani da ido sun...
Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa, wasu Mahara sun halaka mutane 8 a safiyar yau Asabar a ƙauyan Damaga da ke karamar hukumar Marudun ta jihar...
Jaridar Leadership ta nemi afuwa kan rahoton da ta fitar na cewa hatsarin saman soji ya rutsa da matar Babban Hafsan Sojin ƙasar nan Hajiya Fati...
Mai Martaba Sarkin Katsina Alhaji Abdulmumin Kabir Usman ya kori ɗaya daga cikin hakimansa, sakamakon samun sa da hannu dumu-dumu wajen taimakawa ƴan ta’adda. Masarautar Katsina...