

Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta sanar da karin sabbin mutane dari biyu da tamanin da daya da suka kamu da cutar corona a...
Gwamnatin jihar Nassarawa ta tabbatar da kama wanda ake zargi da kashe shugaban jam’iyyar APC na jihar, chief Philip Tatari Shekwoa a watan Jiya. Gwamnan jihar...
Wata tankar mai ta kama da wuta a yankin Magboro da ke babbar hanyar Lagos zuwa Ibadan. Rahotanni sun bayyana cewa, lamarin ya faru ne da...
Jami’an hukumar leƙen asiri da haɗin gwiwar wasu jami’an hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa na ƙasar nan sun cafke Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban kwamitin...
Rahotanni daga jihar Katsina na cewa ‘yan fashi sun yiwa manoma bakwai yankan rago tare da yin gaba da wasu mutum 30 a karamar Hukumar Sabuwar...
Da alama Malaman addinin Musulunci a Najeriya sun soma dawowa daga rakiyar Gwamnatin Muhammadu Buhari sakamakon abin da suke cewa rashin mayar da hankali wajen magance...
Kotun majistiri dake zamanta a Gyadi Gyadi karkashin mai sharia Auwal Yusuf ta dage sauraron karar wata mace mai suna Fatima Umar wadda ake zargi da...
Kotun majistiri dake zamanta a Gyadi Gyadi karkashin mai sharia Auwal Yusuf ta dage sauraron karar Malam Lurwanu Tasiu wanda ake zargi da damfarar wani kusan...
Gwamnatin jihar Kaduna ta yi tir da kai harin wasu ƴan bindiga sun tare kan titin Zaria zuwa Kaduna daura da makarantar horas da sojoji da...
Kungiyar gwamnonin Najeriya ta yi All- wadai kan kisan da wasu ‘yan ta’adda su kai wa manoman shinkafa a garin Kwashe dake karamar hukumar Jere ta...