

Taron Majalisar zartarwa ta jiya wanda shugaban kasa Muhammad Buhari ya jagoranta ya amince da kashe Fiye da Naira biliyan guda wajen samawa ma’aikatan hukumar hana...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta ce bazata amince da Karin farashin man fetur da akayi daga naira dari da arba’in da takwas da kobo hamsin...
Hukumar kididdiga ta kasa NBS ta ce an shigo da kayayyakin noma da ake shigowa da shi daga ketare fiye da kima dana watanni baya a...
Shugaban marasa rinjaye na majalisar wakilai Ndudi Elimelu ya ce baza su amince da karin farashin man fetir da aka samu a baya-bayan nan ba, wanda...
Fadar shugaban kasa ta musanta labarin da ake yadawa cewa guda daga cikin masu taimakawa shugaba Buhari wato Sarki Abba ya kamu da cutar Corona. Hakan...
Gwamnatin tarayya ta ce shirye-shirye sun yi nisa na samar da wutar lantarki a karkara wanda gidaje a kalla miliyan biyar za su amfana da kudin...
Kungiyar ‘yan Najeriya mazauna kudancin Afrika (NUSA) ta ce a kalla ‘yan kasar nan goma sha daya ne suka rasu a Afrika ta kudu sakamakon cutar...
‘Yan kungiyar sa kai da aka fi sani da Vigilantee sun yi nasarar kashe wasu ‘yan bindiga biyu a kauyen ‘Yantara dake karamar hukumar Danmusa a...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da ranar 1 ga watan Nuwamban kowacce shekara a matsayin ranar Matasa. Ministan wasanni Sunday Dare ne ya bayyana hakan...
Shugaban majalisar wakilai Femi Gbajabiamila ya sauka a kasar Ghana a yau don ganawa da takwaran sa, a wani mataki na warware rashin fahimta tsakanin ‘yan...