

A dai kwanakin baya ne gwamnatin tarayya ta sake yin nazari kan dokar da ta kafa hukumar kula da kafafan yada labarai ta kasa akan kudin...
Kungiyar daliban ‘yan aslin jihar Kano dake karatu a jami’ar addinin musulunci dake jihar Maradi a Jamhuriyar Nijar ta ce daliban ‘yan asalin jihar nan dake...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta tsayar da ranar 31 ga watan Oktobar bana, don gunadar da zaben cike gurbi na ‘yan majalisun...
Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da rashawa ta Kano ta ce, tuni waɗanda ake zargi da zaftarewa malamai kuɗin addu’a suka fara mayar da kuɗin ga...
Hukumar da ke kula da gyaran hali ta kasa ta yi karin girma ga wasu manyan jami’anta guda 62. Hakan na cikin wata sanarwa ce mai...
Gwamnatin tarayya ta ce sama da mutane miliyan biyar ne suka yi rajistar shiga cikin shirin samar da aikin yin a wucin gadi na gwamnatin tarayya...
Hukumar lafiya ta Duniya WHO ta ce sai ta yi kwakkwaran nazari kan ingancin allurar cutar corona da kasar Rasha ta yi ikirarin samarwa kafin...
Shugaban kasar Rasha Vladmir Putin ya sanar a yau Talata cewa, kasar sa ta kirkiro da rigakafin cutar corona. A cewar mista Putin tuni aka gwada...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya jagoraranci wani taro kan harkokin tsaro tare da kwamitin kula da harkokin tsaro na kungiyar gwamnonin kasar nan karkashin jagorancin gwamnan...
Majalisar dokokin jihar Kaduna, ta dakatar da tsohon mataimakin shugaban majalisar Muktar Isa Hazo da wasu ƴan majalisa biyu har tsawon wata tara. Dakatarwar ta biyo...