

Hukumar Kula da Makarantun Islamiyya ta jihar Kano ta bukaci Malaman Islamiyya da dalibai da su kara hakuri don kuwa gwamnati na dab da kammala tattaunawa...
Bayan da Allah ya yi masa rasuwa a jiya Litinin tsohon minista a jamhuriya ta biyu Malam Isma’ila Isa Funtuwa a Abuja yana da shekaru 78,...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aikewa sarkin Salman Bin Abdulazizi na Saudiya addu’ar samun sauki cikin hanzari wanda aka kwantar a Asibiti. Muhammadu Buhari ya ce...
Gwamnatin tarrayya ta yi gargadin ce mai yuwa ne za’a sake samun barkewar cutar Corona a kasar nan muddin aka dakile cigaban da aka samu. Sakataren...
Mai alfarma sarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar na III ya bukaci alummar musulami da su duba sabon watan Zulhajji na shekarar nan da muke ciki...
Majalisar datijjai na tsaka da tantance shugaban hukumar dake kula da kamfanonin sadarwa ta kasa NCC farfesa Umar Danbatta a wa’adin mulki karu na biyu. Wannan...
Mai rikon hukumar bunkasa yankin Niger Delta ta kasa farfesa Kenebradikumo Pondei ya suma ya yin da yake amsa tambayoyin kwamitin dake kula da yankin Niger...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na ganawar sirri da babban hafsan sojan kasar nan Tukur Buratai fadar sa dake Abuja. Sai dai kawo yanzu ba’a bayyana dalilan...
Gobara ta kama sabon ofishin hukumar tattara kudaden haraji ta kasa a jihar Katsina yanzu nan. Wasu ganau da suka nemi a saka sunan su sun...
Mai magana da yawun fadar shugaban kasa Malam Garba Shehu ya ce ‘yan Najeriya za su sha mamaki ya yin da ake cigaba da bankado bayanai...