

Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya yaba da irin na mijin kokarin da jami’ar kimiyya da fasaha ta Wudil ke yi, wajen inganta...
Kungiyar shirin lafiya ta jihar Jigawa wacce ke aiki da tallafin hukumar raya kasashe ta Birtaniya (DFID) ta gudanar da horo ga ‘yan jaridar Jihar kan...
Gwamnatin tarraya ta ce ba zata bude makarantun fadin kasar nan ba, har sai an bullo da sabbin tsare-tsare kare dalibai daga kamuwa da cutar Corona....
Kwamitin yakin da cutar Corona na jihar Kaduna ya ce, ma’aikatan lafiya dari da Arba’in da daya ne suka kamu cutar Corona, tun daga watan Afrilu...
Gwamnatin tarraya ta amince da tsarin sarrafa shara da robobi da nufin bunkasa tattalin arziki kasa da kuma samarwa matasan kasar nan aikin yi. Ministan muhalli...
Shalkwatar tsaro ta kasa ta ce, dakarun Operation Sanity na Rundunar sojin kasar nan sun samu nasarar kashe ‘yan bindiga guda shida a jihar Zamfara. Mukaddashin...
Wata babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a karamar hukumar Ungoggo ta yanke hukuncin dakatar da kansilolin karamar hukumar Rogo daga daukar duk wani mataki...
Kungiyar masu noman shinkafa ta kasa RIFAN ta ce har yanzu ana ci gaba da bai wa manoma bashin kayan aikin noman shinkafa ga wadanda suka...
Wani masanin halayyar dan adam a jami’ar Bayero da ke nan Kano, ya bayyana cewar babban abinda ke haifar da mutuwar aure a kasar nan shi...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da cewa, a ranar Larabar an yiwa mutane 427 gwajin cutar Corona, kuma sakamako ya nuna cewar 4 daga ciki suna...