

Mataimakin shugaban Najeriya, Yemi Osinbajo, ya aika wasika ga Sufeto Janar na ‘yan sanda, Muhammed Adamu, kan zargin da ake masa na karbar wasu makudan kudade...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ake da ta’azziyar sag a al’ummar kasar Ivory Coast bisa rasuwar firaministan kasar Amadou Gon Coulibaly wanda ake sa ran cewar...
Kimanin ‘yan Najeriya 246 ne aka dawo da su gida daga hadaddiyar daular larabawa sakamakon annobar cutar Covid-19. Hakan na cikin wata sanarwa da hukumar kula...
Tun farkon nadin Ibrahim Magu a matsayin mukaddashin hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa EFCC wasu na ganin cewa bai can-canci rike mukamin...
Wani mai masana’antar takin zamani a nan Kano Alhaji Ibrahim Hussain Abdullahi, yayi Alla-wadai da yadda wasu ke canjawa buhunhunan takin zamani suna da bayanan hakkin...
Hukumar kula da matasa ‘yan hidimar kasa ta sanar da cewa a ranar 16 ga watan Yulin nan da mu ke ciki ne za ta yaye...
Kwalejin horas da manyan hafsoshin sojojin kasar nan da ke Jaji a jihar Kaduna ta yaye jami’ai 1,142 bayan sun kammala karbar horo na musamman, domin...
Kungiyar likitoci ta kasa, ta yi kiga ga al’umma da su kasance masu bin ka’idojin da hukumomin lafiya suka bayar kan cutar corona, kasancewar har yanzu...
Gwamnatin tarayya ta ce fiye da kananan manoma dubu hamsin ne za su ci gajiyar tallafin rage radadin annobar cutar Corona na fadin kasar nan. Karamin...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce akwai shaidun dake nuna cewar ana iya daukar cutar Covid-19 ta iska, sakamakon binciken da wasu masana kimiyya suka...