

Hukumar lura da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta gano wasu miyagun kwayoyi da kudinsu ya tasamma miliyan 25 a yankin unguwar Sabon Gari....
Shirin bunkasa Noma da kiwo na jihar Kano, da Babban Bankin Musulunci ke daukar nauyi , ya yi alkawarin kashe dalar Amurka Miliyan tara(09), don kafa...
Kamfanin mai na kasa NNPC ya ja hanakalin al’ummar kasar nan da su guji wani nau’in gurbataccen bakin mai wato man Diesel da ake sayarwa jama’a....
Hukumar kididdiga ta kasa (NBS), ta ce, cutar corona ta yi sanadiyar mayar da kaso arba’in da biyu na ma’aikatan kasar nan marasa aikin yi. Hukumar...
Wani binciken masana ya nuna cewa masu san’ko na cikin tsananin hatsarin kamuwa da cutar sarke numfashi ta covid-19. Binciken wanda jaridar Daily Telegraph dake kasar...
Limamin Masallacin Juma’a na Usman Bn Affan dake kofar Gadan Kaya cikin karamar hukumar Gwale nan Kano, Dakta Aliyu Yunus, ya ce annoba gaskiya ce domin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta gudanar da dashen bishiya guda miliyan 2 a sassan jihar Kano don kiyaye kwararowar hamada da barazanar zaizayar ƙasa....
Gwamnatin Kano ta ce zata karawa ‘yan kasuwa kwana guda matukar sun bi dokar da aka gindaya musu kan Covid-19. Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya...
Bayan daukar tsawon makonni ana zaman lockdown a jihar ta Katsina tun bayan da aka samu bullar cutar Covid-19, yanzu haka dai gwamnatin jihar ta umarci...
Limamin Kano Farfesa Sani Zahraddin ya yi kira ga al’umma da su ci gaba da yin adduar samun dauwamammen zaman lafiya a Jihar Kano da ma...