

An fitar da sunayen wadan da za’ a zaba don karrama su a bana daga bangaren Kwallon kafa mai taken ‘Nigeria Pitch Award 2019, wanda sukayi...
Gwamnatin Jihar Kano ta musanta rade-radin da aka wayi gari da shi yau cewa wai an samu wani mai dauke da kwayar cutar Corona a filin...
Shugaban Kwalejin koyar da aikin tsafta ta Jihar Kano School of Hygiene Dakta Bashir Bala Getso, ya bayyana cewa cutar Corona ta samo asali ne daga...
Babban jojin Najeriya justice tanko Muhammad ya bada umarnin rufe dukkan kotunan kasar nan daga gobe Talata awani mataki na ya ki da cutar Corona da...
Gwamnatin jihar Kano ta baiwa ‘yan uwan Marigayi Nasir Abubakar tallafin kayan abunci wanda Motar kamfanin Dangote tayi sanadiyyar mutuwarsu da iyalinsa a wani hadari a...
Yayin kammala jawabinsa, Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce sun kafa kwamitoci na musamman a kananan hukumomi wanda da zarar a samu bullar cutar...
Jami’ar Bayero dake nan Kano, ta musanta labarin da ke cewa an samu bullar cutar Corona a makarantar. Hakan na cikin wata sanarwa da Jami’ar ta...
Fadar shugaban kasa ta mai da martani game da yadda wasu daga cikin ‘yan majalisun wakilan kasar nan suka ki amincewa ayi musu gwajin cutar Corona...
Gwamnatin jihar Bauchi ta sanar da cewa Gwamnan jihar Sanata Bala Muhammad ya killace kansa biyo bayan musabiha da ya yi da dan gidan tsohon mataimakin...
Shirye-shirye sun kammala yayin da gwamnatin jihar kano ta bada sanarwar cewar, Gwamnan jihar Kano Abdullahi umar ganduje zai gudanar da jawabi ga al’ummar jihar kano...